RANAR ALKIYAMA KOWA YANA CEWA TAKAI
NA NAKE...TAKAI NA NAKE....SHIKUMA
SHIKADAI NE ZAKAJI YANA CEWA ALUMMATA-
ALUMMATA,SHIE NE WANDA AKA HAIFE SHI
MARAYA,KUMA YARAYU RAYUWA
MADAUKAKIYA,MAI MATUKAR DARAJA,YAI
MUTUWA WADDA BABU WANDA YATABA
SAMUN IRINTA,SHINE SHUGABAN ALUMMA
ADALI WANDA BABU IRINSA,BAATABAY
IBA,KUMA BAA TABA SAMUBA,WANNAN SHINE
MANZAN ALLAH {S.A.W}.
Friday, 28 October 2016
Adalin shugaba
Tags
About Aljeriyan Islamic chemist Kano
Sora Blogging Tips is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of sora blogging tips is to provide the best quality blogger templates.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment