Yakai dan adam kada yarudeka fadin cewa "Mutum yana kasancewa tare da wanda yakeso,lallai ne yakamata bazaka taba saduwa izuwa mutanan Kwarai salihan bayi face sai da ayyukansu, Maana har sai kayi aiki irin nasu, dasuka rika yi wajan tsoron ALLAH, yi ibadoda kala daban daban.
Domin babu shakka yahudawa dana Sara suna son annabawan su, wallahi basai nayi rantsuwa da Allah ba, ALLAH bazai tashe su tare da Annabawa ba, kuma bazai sasu daga cikin taron suba, domin wallahi su zaa tsare su zuwa wutar jahannahma, kuma ashigar dasu cikin ta.
Ubangiji Allah yamana tsari Ameen.
Wednesday, 1 March 2017
Tags
About Aljeriyan Islamic chemist Kano
Sora Blogging Tips is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of sora blogging tips is to provide the best quality blogger templates.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment